iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Saudiyya karo na 24 a bangarori biyu na maza da mata a fannonin haddar kur'ani da karatun kur'ani da tafsiri.
Lambar Labari: 3488155    Ranar Watsawa : 2022/11/10